Album/EP
Lilin Baba – Tauraro EP (Full Album) 2022
Sponsored Links
Fitaccen mawaki kuma jarumi a masa’antar kannywood wato Lilin Baba ya saki wani sabon album dinsa mai suna “Tauraro EP” na wannan shekara ta 2022.
Wannan mawaki mai suna Lilin Baba yazo da wani sabon salo na daban a wannan album mai suna “Tauraro EP” wannan album yana dauke da zafafan wakoki har guda 7 sune kamar haka:
Wadannan sune wakokin da suke cikin sabon album din Lilin Baba mai suna Tauraro EP na wannan shekara ta 2022. Natabbata zakuji dadin wannan album saboda ba’a cewa komai amma zaku bada labari.
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.