Recruitment

Yadda Ake Karbar Kudin Tallafin Covid-19

Sponsored Links

Bankin Nirsal Ya Bayyana Karara Yadda Zai Bada Tallafin Rance Na Non-Interest Tcf (Household), Non-Interest Tcf (Sme) Da Non-Interest Agsmeis Ga Wadanda Suka Cike Wadannan Program.

Bankin Ya Bayyana Cewar Bazai Bada Kudi Kai Tsaye Ba Sai Dai Zai Sayawa Mutane Kayan Da Suke Baukata (Equipment/Goods) Domin Tallafa Musu Don Bunkasa Kasuwancinsu Na Yau Da Kullum. Bankin Zaiyi Amfani Da Wadansu Kamfanuwa Da Ake Kira Registered Vendors Wadanda Zasu Sayawa Mutum Dukkan Kayan Da Akayi Masa Approving  A Tsahon Awa 48.

Bankin Ya Kara Da Cewar Ba’a Yarda A Bawa Kowane Vendor Kudi Domin Ya Tabbatar Maka Da Kudinka Ba.

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button