Album/EP

Auta Waziri – Na Taka Kaya (Full Album) 2022

Sponsored Links

Fitaccen mawakin masana’antar Kannywood wanda akafi sani da Auta Waziri ya saki wani sabon album dinsa mai taken suna “Na Taka Kaya.” Wannan shine sabon album dinsa na wannan shekara ta 2022.

Wannan album mai suna na Na Taka Kara yana dauke da wakoki har guda 13 wanda sune kamar haka:

 1. Kinyi Shiru
 2. Barni Dasu
 3. Na Taka Kaya
 4. Dazaki Soni Ft. Auta Mg Boy
 5. Kula Da Kanki Ft. Ali Jita
 6. Masha Allah Ft. Umar MB
 7. Yar Budurwa
 8. Madubi
 9. Dan Majen Gombe
 10.  Sarkin Bichi
 11. Waka Ft. Ado Gwanja, Dan Musa
 12. Yar Sarki
 13. Zoben Kauna

Wadannan sune wakokin da suke cikin album din Na Taka Kaya wanda Auta Waziri ya saka a wannan shekara ta 2022.

Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button