Album/EPHausa Songs

Abdul D One – NABEELA Full Album 2021

Sponsored Links

Fitaccen Mawakin Soyayya Na Masana’antar Kannywood Wato Wanda Akafi Sani Da Abdul D One Ya Saki Sabon Album Dinsa Mai Taken Suna “Nabeela”.

A Kwanakin Baya Wannan Mawaki Dama Ya Sanar Da Cewa Zai Fitowa Da Masoyansa Sabon Album Dinsa Mai Taken Suna “Nabeela Album”, Wanda Har A Lokacin Yafadi Ranar Da Zai Saki Wannan Album.

Wannan Album Mai Suna Nabeela Yana Dauke Da Akalla Wakoki Har Guda 15 Wanda Kaf Cikin Wakokin Babu Ta Banza Duk Sun Yi Dadi Sosai.

Track list:

 1. Ina sonki
 2. Makota
 3. Kewa
 4. Kairat
 5. Bayan Dogon Nazari
 6. Littafi
 7. Masoyin Gaskiya
 8. Boyayyen Sirri
 9. Girma
 10. Ta Toshe
 11. Game Gidan Biki
 12. Goma Ta Wuya
 13. Rai Bakon Duniya
 14. Daga Dinner
 15. Bayanai

Wadannan Sune Wakokin Da Suke Cikin Sabon Album Din Da Abdul D One Ya Saki Mai Taken Suna NABEELA.

Domin Samun Wakokin Hausa Da Abubuwan Da Suka Shafi Harka Film Din Kannywood Da Daisauransu Saiku Dinga Ziyartar HausaDrop.Com Ko Kuma Kudannan Kararrawar Sanarwa Domin Samun Latest Updates.

Abdul D One – NABEELA Full Album 2021

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button