Album/EP

Isah Ayagi – Rakumi Da Akala The Ep (Full Album ) 2021

Sponsored Links

Mawaki Isah Ayagi ya saki sabon album dinsa mai taken suna “RAKUMI DA AKALA THE EP” na wannan shekara ta 2021 wannan mawaki ya kwana biyu bai saki album ba to yau gashi Allah yayi.

Yanzu natabbata masoya wannan mawaki zaku tsaya ku saurari wannan album na mawaki Isah Ayagi mai dadin gaske.

RAKUMI DA AKALA THE EP

Track list:

Masu Dariya

Download Mp3

Rakumi Da Akala

Download Mp3

Amsa Kira

Download Mp3

Aisha ta

Download Mp3

Ba Rago A So

Download Mp3

Sakona

Download Mp3

Ni Dake Ft. Rahman Boi

Download Mp3

Alkawari

Download Mp3

Alkhairi

Download Mp3

Wadannan sune wakokin da Isah Ayagi ya saka acikin sabon album dinsa na wannan shekara ta 2021 mai suna “Rakumi Da Akala The Ep” yana dauke da wakoki guda tara 9. Kasance da HausaDrop.com domin samun sabbin wakokin hausa.

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button