Album/EP
Ado Gwanja – AMADA EP (Full Album) 2021
Sponsored Links
Ado Gwanja yana mai sanarwa da masoyansa cewa zai saki sabon album dinsa mai taken suna “AMADA EP.” Yayi wannan sanarwa ne a shafinsa na Instagram.
Wanda yanzu haka wannan mawaki yace zai saki wannan album mai taken suna AMADA EP a ranar 20th ga watan December, 2021 wanda wakokin sune kamar haka:
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa da kuma murmusawa.