Album/EP

Umar M Shareef – Ni Da Ke (Full Album) 2018

Sponsored Links

Fitaccen mawakin masana’antar kannywood mai yin wakokin soyayya wato Umar M Shareef ya saki wani sabon album dinsa mai suna “Ni Da ke” na shekarar 2018.

Akwai wakoki har guda 18 acikin wannan sabon album mai suna Ni Da Ke sun hada da:

 1. Bani Canzawa
 2. Har Abada
 3. Yarda
 4. Kina Nesa
 5. Ni Da Ke
 6. Asiya
 7. Asma U
 8. Bude Cikin Zuciya
 9. Ta Kamani
 10. Bazan Rayu
 11. Idan Kikace Nine
 12. Majoon
 13. So Mai Sonka
 14. Koko
 15. Nazari
 16. Share Hawaye
 17. Barauniya
 18. Tafiya Ta

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan sabon album mai suna “Ni Da Ke” wanda Umar M Shareef ya saka a wannan shekara ta 2022.

Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa kai har ma dana naija music dan samun nishadi a rayuwa.

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button