Album/EPHausa Songs
Dan Musa – Turare EP Full Album 2022
Sponsored Links
Dan Musa ya saki wani sabon album dinsa mai taken suna “Turare EP.” Wannan mawaki ya dan kwana biyu yana waka idan zaku iya tunawa da wata waka mai suna Foller to wannan mawaki shine yayi wannan waka.
Wanda yanzu haka a cikin wannan shekara ta 2022 ya saki wasu wakokinsa masu dadin gaske kamar haka:
Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Turare EP.” Wanda wannan mawaki yayi mai suna Dan Musa.
Kukasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.