Album/EP

Sadi Sidi Sharifai – Wata Da Rana (Full Album) 2022

Sponsored Links

Sadi Sidi Sharifai – Wata Da Rana (Full Album) 2022

Tsowan mawakin soyayya na masana’antar kannywood wato Sadi Sidi Sharifai ya saki wani sabon album dinsa mai suna “Wata Da Rana Ep” na wannan shekara ta 2022. Bugu da kari wannan album yana dauke da wakoki har guda Takwas 8 wanda sune kamar haka:

Tracklist:

  1. Haske Da Wata Da Rana
  2. Abin Harina
  3. Aisha
  4. Dafin So
  5. Dawafi
  6. Ma’ajiya
  7. Kwanso
  8. Na Makaro

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan sabon album mai suna “Wata Da Rana Ep” wanda Sadi Sidi Sharifai  ya saka a wannan shekara ta 2022.

Related Articles

Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa kai har ma dana naija music dan samun nishadi a rayuwa.

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button