Album/EP

Auta Mg Boy – GARIN SO Full Album 2022

Sponsored Links

Auta Mg Boy – GARIN SO Full Album 2022

Fitaccen mawakin soyayya wanda akafi sani da Auta Mg Boy ya saki wani sabon album dinsa mai taken suna “Garin So” Na Shekarar 2022. Wannan mawaki dama kowa yasani yayi fice wajen yin wakokin soyayya.

Natabbata wannan album mai suna Garin So zai nishadantar da masoya wannan mawaki mai suna Auta Mg Boy kuma wannan album yana dauke da wakoki har guda 15 sune kamar haka:

Related Articles
 1. Zabin Zuciya
 2. Duniyar So
 3. Akwai Bayani
 4. Garin So
 5. Akwai Dalili
 6. Inaji Dake
 7. Ina Rabbana So Bawahala
 8. Muda Masoyan Mu
 9. Na Fara Sonki
 10. Naji Dadi
 11. Rabuwa
 12. So Ruwan Zuma
 13. Tsuntuwar So
 14. Zaki Uban Maza
 15. Lokaci Na

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna Garin So wanda wannan mawaki na masana’antar Kannywood wato Auta Mg Boy ya saki a wannan shekara ta 2022.

Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button