Album/EPHausa Songs

Umar M Shareef – Farin Jini (Full Album) 2022

Sponsored Links

Umar M Shareef ya sanar da lokacin fitowar sabon album dinsa mai taken suna “Farin Jini“. yayi wannan sanarwar ne a account dinsa na Instagram, wanda yake rokon masoyansa da su tayi shi da addu’a Allah yasa wakokin da zai saki acikin wannan album suyi dadi.

Akwai wakoki guda 10 acikin wannan sabon album mai suna Farin Jini EP sun hada da:

  1. Farin Jini
  2. Aisha
  3. Shikenan
  4. Kyakkyawar Fuska
  5. Na Fada
  6. Rike Alkawari
  7. Wayyo Ni
  8. In Hakuri Bai Bakaba
  9. Ki Bani Soyayya
  10. Na Yarda Dake

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan sabon album mai suna Farin Jini EP wanda Umar M Shareef ya saka a wannan shekara ta 2022.

Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa kai har ma dana naija music dan samun nishadi a rayuwa.

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button