Hira da Aminu Saira game da Mutuwar Mahmood cikin Shirin Labari na shin da gaske ya mutu?

Kamar yadda shirin labarina na wannan sati na ranar juma’a ya kasance kashe na hudu zango na biyar a turance “season 4 Episode 5” an ga mutuwar Mahmoud a cikin shirin.

To shine ya baiwa yan kallo shin da gaske ya mutu ne a cikin shirin ko mafarki ne domin ba’a taba yin irin Wannan mafarki a cikin shirin labarina ba.

Anyi mafarki kadan wanda take halbasa da bindiga ashe shine Mahmoud ke mafarki ba gaskiya bane.

To shi kuma wannan babu fuskokin jaruman kwata kwata a cikinsa Sumayya da Mahmoud shine voa hausa na yi maza maza domin tattauna da mai bada umurnin shirin Malam Aminu saira domin jin shine gaske ko akasasin hakan.

Ga hirar nan ku saurara kuji zaku iya ajiye comments

Source: HausaLoaded.Com


Follow Hausadrop On Facebook

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button