YADDA ZAKA KARBI WAEC CERTIFICATE IDAN NAKA YA BATA KO YALALACE

Hukumar Jarrabawar WAEC ta bayyana yadda dalibi zai kara karbar Certificate dinsa idan tsohon nasa ya bata ko yalalace kamar haka:

  1. Za’a rubuta Letter of application zuwa ga hukumar WAEC
  2. Za’a zo da Police report na Batan Certificate ko dameji
  3. Za’a zo da photocopy na certificate din daya bata
  4. Sababbin hotuna guda biyu na mai certificate din
  5. Affidavit na karbar Attestation of result da kuma
  6. N50,000 (Naira Dubu Hamsin) wanda za’a biya kai tsaye cikin account na hukumar WAEC

Domin neman Karin bayani za’a ziyartar kowane ofishin WAEC dake fadin kasa ko kuma a nemi Karin bayani ta: waecnigeria@waec.org.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button