An Saki Sakamakon Jarrabawar NECO 2021 Na Kano State

Tuni aka rigaya aka gudanar da Jarrabawar ta Neco a dukkan Faƌin Kasa Saidai Jarrabawar ta 2021 ta ƌan sami tsaiko saboda rashin biyan kudin da Gwamnoni basuyi ga hukumar ta NECO ba musamman Makarantun Gwamnati.

Saidai Cikin Nufin Allah Gwamnatin Jahar Kano ta biya Kuƌin ga Hukumar Jarrabwar ta NECO inda a yanzu Dalibai da iyayen yara Za suyi Mumurshi, duba da yadda sakamakon yake fita da matukar kyau.

Ɗalibai da Iyaye Zasu iya duba jarrabawar NECO a Café mafi kusa dasu ko kuma yin amfani da hanyar wayar hannu inda za’a shiga shafin hukumar na NECO sai a duba wajen da aka sanya Check Result sai a cike dukkan bayanan da aka samar domin bude jarrabawar.

Ɗalibi yasani jarrabawar baza ta bude nan take ba har sai ya sayi katin buƌe jarrabawa wato NECO token wanda dole ne sai dashi, ana iya sayan wannan Kati na Neco a shafin Hukumar ta NECO ko kuma shima a saya a café mafi Kusa dakai.

Domin Buƌe Jarrabawar NECO ko Kuma Sayen Katin sai a Tuntuƃi wannan Lambobi kamar haka:

  1. 08061203088
  2. 07010942309
  3. 08061611224

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button