Education

Bayero University Kano Ta Kara Lokacin Registration – 2021

Sponsored Links

Hukumar jami’ar Bayero University Kano ta sanar da kara lokaci ga Daliban Undergraduate da Returning Students domin kammala registration na shekarar 2021.

Hukumar jami’ar ta dauki wannan mataki ne duba da yawan korafe korafen da ake ta mata daga kafafe daban daban kamar su Students Union Government na makarantar dadai sauransu.

Related Articles

Hukumar makarantar ta ajiye ranar Litinin 18th October 2021 domin kowane dalibi ya kammala registration sannan kuma makarantar na shawartar returning students dasu gaggauta kammala rejista rashin yin hakan hukumar makarantar na shawartar dalibi ya hakura zuwa wata shekara.

Daga yau akwai kwana 15 domin kowane dalibi ya kammala registration.

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button