Education

Yanda Zakayi 70% Na Jamb Registration Daga Gida 2022

Sponsored Links

Hukumar shirya jarrabawar UTME/DE wato JAMB (Join Admission and Matriculation Board) ta kara saukaka hanyar da dalibai zasuyi “JAMB profile code” da kuma “pin Vemding” daga gida batare da sunje internet café ko CBT center ba.

A wannan shekarar hukumar ta fito da sabon tsarin da dalibi zai biya kudin registration ta hanyar bankuna ko mobile money operators a inda dalibi zai biya kudin gabadaya.

Farko dalibi zaiyi abinda ake kira “candidate profile Code” na UTME KO DE  kamar haka:

  1. Za’a shiga gurin da ake rubuta sako a waya sai a rubuta NIN sai a bada tazara sannan a rubuta lambar NIN a gaba misali: NIN 1234567890 a tura zuwa 55019
  2. Bayan an tura za’a turo da Jamb Profile code.
  3. Wannan profile code ne zaka turawa wanda kasan yana vending na jamb pin (mai café, jamb pin vendor, Jamb Agent) a inda zaka biya suyi maka Pin vending kodai na UTME ko DE sannan su cire maka payment slip wadda zakaje kowane CBT wadda ta kwanta maka domin kammala rejista.

Bisa haka muke tallata muku cewar zaku iya turo mana da JAMB Profile Code dinku muyimuku vending mu kuma turo muku batare da kunzo ba. Domin samun wannan service a sai a tuntubi daya daga wadannan whatsApp lambobi na ATA Online Business center:

  • 07010942309
  • 08061611224
  • 08061203088

Zamuyi muku Jamb vending mu kuma tura muku da slip wanda zakuje CBT mafi kusa daku domin kammala registration batareda wani bata lokaci ba.

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button