Album/EP

Sadiq Saleh – Darasul Auwal (EP ALBUM) Download 2023

Sponsored Links

DOWNLOAD Sadiq Saleh – Darasul Auwal (EP ALBUM) Download 2023

Fitaccen mawakin soyayya na masana’antar kannywood wato Sadiq Saleh ya saki wani sabon album dinsa mai suna “Darasul Auwal Ep” na wannan shekara ta 2023.

Wannan album mai suna Darasul Auwal Ep yana dauke da zafafan wakokin soyayya acikinsa masu dadi har guda 10 wanda sune kamar haka:

ALBUM TRACK LIST:

  1. Sadiq Saleh Ft. Faty Khaleel – Auren Gata
  2. Sadiq Saleh Ft. Aisha Dorayi – Taliyar Karshe
  3. Sadiq Saleh Ft. Fati Niger – Ko Wuya Ko Dadi
  4. Sadiq Saleh – Kiyi Dani
  5. Sadiq Saleh Ft. Shamsiyya Sadi – Yalon Kati
  6. Sadiq Saleh Ft. Faty Khaleel – Bazan Rayuba
  7. Sadiq Saleh Ft. Zuby Muazu – Da Zance
  8. Sadiq Saleh Ft. Shamsiyya Sadi – Allah Ya Kaimu
  9. Sadiq Saleh Ft. Faty Khaleel – Kin Tafi
  10. Sadiq Saleh Ft. Aisha Sarari – Kece Kawai

Wadannan sune iya wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Darasul Auwal Ep” wanda mawaki Sadiq Saleh ya saki na wannan shekara ta 2023.

Kasance da HausaDrop.com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button