Album/EP
Auta Mg Boy – SAIMA RANAR Ep (Full Album) 2023
Sponsored Links
Auta Mg Boy – SAIMA RANAR Ep (Full Album) 2023
Mawaki Auta Mg Boy ya saki wani sabon album dinsa mai suna “SAIMA RANAR Ep” na wannan shekara ta 2023 shima wannan album gaskiya yayi dadi saima idan kun saurare wakokin cikin sa.
Kuma wannan album mai suna SAIMA RANAR Ep yana dauke da zafafan wakokin soyayya har guda 14 wanda sune kamar haka:
TRACK LIST:
- Kauna Ce
- Ga Sako
- Daso Samu Ne
- Saima Ranar
- Alkawari
- Kallonki Nake
- So Da Kauna
- Daga Karshe
- Ummee
- Kije Dani
- Ke Nake Jira
- Burina
- Farar Mace Ft. Nazifi Asnanic
- Ga Amarya Ga Ango
Kasance da HausaDrop.com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.