Education
Kano State Polytechnic Online Application for ND, And HND 2021
Sponsored Links
Kano State Polytechnic ta fara sayarda form ga masu shaawar karatun ND (National Diploma), AND (Ordinary National Diploma) da HND (Higher National Diploma) na shekarar karatu ta 2021/2022
Hukumar ta kano Poly ta bude online Application din a fannonin karatu da dama wadanda suka hadar da bangaren kimiya da fasaha, kasuwanci da makatansu. Gamayyar makarantun nada makarantu guda a karkashinta kamar haka:
- School of technology kano
- School of management studies kano
- School of Rural Technology and Entrepreneurship Development
- School of Environmental Studies
- School of general Studies
Yadda zakayi apply na daya daga cikin wadannan makarantu
- za’a ziyarci website na kano state polytechnics: https://portal.kanopoly.edu.ng/full-time-application
- Bayan an shiga cikin website din sai a danna “APPLY”
- Sai ayi creating account ta hanyar sanya bayananka da kuma abinda kakeson karantawa dadai sauransu
- Sai a danna “Create Account” domin cigaba da registration