
Sponsored Links
DOWNLOAD “Sisin Gold” Album by Dan Musa Gombe 2023
Fitacen mawakin Hausa Dan Musa New Prince Ya Saki Wata Wani Sabon Album Din sa Mai Suna “Sisin Gold” Wannan Album Yazo Muku Dauke Da Wakoki Har Guda 12 Masu Dadi Wanda Muka Tantance maku ha kasa.
Album Tracklist:
- G.N.B
- Kiyi Hakuri
- Kugyara / Mugyara
- Kyakkyawa
- Sisin Gold
- Ikon Allah
- Dawo Dawo
- R.G.M
- Gagare
- Alifun Ba’un
- Hausa Vibes
- Tamola
Bonus Track
13. S.A.S.S
Wadannan wakoki Sune Cikin Wannan Album Mai Suna “Sisin Gold” Wanda Dan Musa New Prince Gombe Ya Saki Na Wannan Shekara Ta 2023.
Download them above and enjoy, Always visit HausaDrop.com For more exclusive songs like this.