Album/EP
Umar MB – Rai Ep (Full Album) 2021
Sponsored Links
Fitaccen mawakin nan na masana’antar kannywood mai yin wakokin soyayya wanda akafi sani da Umar MB ya kara sakin wani sabon album dinsa mai suna “Rai Ep” a wannan shekara ta 2021. kuma wannan album yana dauke da wakoki har guda 6 wanda sune kamar haka:
Wadannan sune wakokin da suke cikin sabon album din Umar MB mai suna “Rai Ep” na wannan shekara ta 2021 wanda na tabbata zakuji dadin su sosai nasan zaku bada labari masoya.
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.
![Orezi – We Don Taya [Mp3 Download] Orezi – We Don Taya [Mp3 Download]](/wp-content/uploads/2020/10/Orezi-We-Don-Taya-220x150.jpg)



![[Album] Ayra Starr – Ayra Starr EP [Album] Ayra Starr – Ayra Starr EP](/wp-content/uploads/2021/01/ayra-starr7672517055330323287-390x220.jpeg)






![[Album] Olamide – Eyan Mayweather (Full Tracks) Olamide eyan mayweather album mp3 download music olamide](/wp-content/uploads/2020/06/olamide-eyan-mayweather-illuminaija-390x220.jpg)
