Hausa Videos
[VIDEO]: Adam A Zango X Zpreety (Kina Raina) Ft Abdul D. One
Sponsored Links
Adam A Zango X Zpreety (Kina Raina) Ft Abdul D. One Video Song 2022
Fitaccen Jarumi kuma mawaki a masana’antar kannywood wato Adam A. Zango ya hau wata sabuwar wakar soyayya dashi da Zpreety kai har ma da mawaki Abdul D One duk da dai shine yayi wakar mai suna “Kina Raina” gaskiya zanso ace masoya son wakokin soyayya sun kalli wannan waka saboda tana da abin ban alajabi.
Watch Now
Abdul D One – Kina Raina Mp4 Download
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.