Hausa Videos
Matar Mutum Biyu Season 1 Episodes 2
Sponsored Links
Matar Mutum Biyu Season 1 Episodes 2
Kahutu Entertainment – yasaki sabon series film din nan nasu mai suna “Matar Mutum Biyu” yayi kyau sosai yazo da salo mai ban sha’awa kubiyo domin ganin yadda zata kaya akwai cha kwakiya sosai.
Yazo da Labarin mai mutukar sarkakiya a ciki yadda matar ta auri maza har guda biyu saka makon rashin kulawa da mijin ta yake mata kubiyo mu mukalla tare.
Watch Now
Kasance da HausaDroP.Com domin kawo muku sabbin wokoki da labarai domin nishadantar daku mungode.