Hausa Videos
(AUDIO + VIDEO): Ado Gwanja – Naji Dadi 2021
Sponsored Links
Babban mawakin nan na kannywood wanda ya shahara wajen yiwa mata waka da kuma wakokin gidan biki wato Ado Gwanja yakara sakin sabuwar wakarsa mai suna “Naji Dadi”.
Gaskiya zanso maza da mata su kalli wannan waka ta wannan babban mawakin na kannywood saboda yabada wani irin salo na daban mamaki.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka a wayarka ta Android cikin sauki.

![Joey B – Cold Ft. Sarkodie [Mp3 Download] Joey B Cold Sarkodie Download](/wp-content/uploads/2020/12/Joey-b-Cold_-220x150.jpg)


![[VIDEO]: LAMBA - Umar M Shareef Ft. Maryam Yahaya LAMBA - Umar M Shareef Ft. Maryam Yahaya](/wp-content/uploads/2022/01/LAMBA-Umar-M-Shareef-Ft.-Maryam-Yahaya-390x220.jpg)


![[VIDEO]: Momee Gombe - Ga Labarina Ft. Auta Waziri Momee Gombe - Ga Labarina Ft. Auta Waziri](/wp-content/uploads/2022/05/Momee-Gombe-Ga-Labarina-Ft.-Auta-Waziri-390x220.jpg)
![[VIDEO]: Adam A. Zango - Alkawari Ft. Safiya Ghana Adam A. Zango - Alkawari Ft. Safiya Ghana (Official Video) 2022](/wp-content/uploads/2022/03/Adam-A.-Zango-Alkawari-Ft.-Safiya-Ghana-Official-Video-2022-390x220.jpg)




