Hausa Videos

Labarina Season 4 Episode 13 Original

Sponsored Links

Yan uwa barkamu da sake kasancewa tare da wannan shafin namu mai albarka acikin shirin labarina Season 4 Episode 13.

kamar yanda munkayimuku alkawarin cewa zamu kawo cigaban wannan shahararen shirin a yau Jumu’a, haka Allah subhanahu wata’ala yanunamuna munkawomuku cigaban wannan shirin.

harwayau dai anata takaddamar ganin cewa sumayya ta kubuta daga hannu yan bindigan da sukayi garkuwa da ita kwanakin baya dasuka gabata.

zamuga yanda mahaifin sumayya zashi kasancewa bayan fitowarsa daga gidan yari.

munajiran ra’ayoyinku dangane da wanna shirin nawannan satin.

kada kumata kuyimuna share bayan kundanna kararawar sanarwa Domin sanardaku sababin shirye-shiryemu Akan lokaci dazara mundaura.

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button