Hausa Videos

VIDEO – Labarina Season 7 Episodes 6

Sponsored Links

VIDEO – Labarina Season 7 Episodes 6 (Official Video)

Saira Movies yasaki Series Film din nan nasa mai suna “Labarina” yayi kyau sosai yazo da salo mai ban sha’awa kubiyo domin ganin yadda zata kaya labari ne mai taba zuciyar masoya akwai ban tausayi sosai kubiyo mu domin ganin yadda zata kaya Mungode.

Film ne wanda yasamu kwararrun ma aikata tunda ka kan Director da Producers yazo da abubuwa na musamman wanda baku taba gani ba koda yake basai na baku labari ba Kuzo muje mu kalla tare daku domin mu ganewa Ida nun mun, Mungode.

Watch Now

Kasance da HausaDroP.Com domin kawo muku sabbin wokoki da labarai domin nishadantar daku mungode.

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button