Hausa Videos

IZZAR SO EPISODE 73 ORIGINAL

Sponsored Links

Izzar so kashi na saba’in da uku wato episode 73 yau lahadi amma kuma mutane sunji shiru ba’a sake musu shirin izzar so ba.

Wai me yake faruwa ne kamar yadda wasu mutanan da suke kallan shirin izzar so suke tambaya kawu nana su suna cewa me yasa hakan ke faruwa.

Dan haka yau ma gashi har yanzu lawan Ahmad bai sami damar saka muku shirin mai suna izzar so kashi na saba’in da uku wato episode 73.

muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka.

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button