Hausa Videos
Umar M Shareef – Babu Nadama
Sponsored Links
Umar M Shareef ya saki bidiyon wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Babu Nadama.” Wannan waka ansaka tane a wata tasha mai suna Lilin Baba dake youtube channel.
Wadanda suke cikin wannan waka sune kamar haka:
- Azima
- Fati
- Megala
- Buzuwa
Yanzu haka zaku iya kallon bidiyon wannan waka mai suna Babu Nadama a kasan wannan rubutu.
Watch Now
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa da kuma murmusawa.