Hausa Videos
VIDEO + AUDIO: Umar MB – Dalilin So Na San Ilimi – (Official Video) 2021
Sponsored Links
Wannan wata sabuwar wakace da aka dora ta a tashar SARAUNIYA TV wadda shahararren mawakin nan na kannywood mai suna “Umar MB” yayi a wannan shekara ta 2021, ana kiran sunan wakar da “Dalilin So Na San Ilimi”.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke ta a wayarka ta Android cikin sauki.