Hausa Videos
VIDEO + AUDIO: Lilin Baba – Suri – 2021
Lilin Baba yasaki sabuwar wakarsa mai suna “Suri” gaskiya zanso masoya wannan mawaki suji wannan waka ko kuma su kalle ta saboda tayi kyau sosai.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki.