Hausa Videos
[VIDEO]: Adam A. Zango – Alkawari Ft. Safiya Ghana
Sponsored Links
Adam A. Zango – Alkawari Ft. Safiya Ghana (Official Video) 2022
Mawaki Adam A. Zango ya saki bidiyon wata sabuwar wakar sa mai taken suna “Alkawari” Featuring Safiya Ghana. Wannan waka anyi kalaman soyayya masu ratsa zuciyar masoya gaskiya zanso ace ma’abota jin wakokin hausa sun tsaya sun kalli wannan waka nasan zata nishadantar dasu sosai.
Watch Now
Adam A. Zango – Alkawari Ft. Safiya Ghana Mp4 Download
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.