Album/EP
Mr442 – Arewa Da Lagos Full Album 2022
Sponsored Links
Mr442 – Arewa Da Lagos Full Album 2022
Mawaki Mr442 ya saki wani sabon album dinsa mai suna “Arewa Da Lagos” wannan album yana dauke da wakoki har guda 8 kuma kowace waka daga cikin wannan album mai suna Arewa Da Lagos tayi dadi sosai wanda sune kamar haka:
- Mace
- Amarya
- Cire Riga
- Sponsor
- Mace Remix
- Soro Soke
- Yin Shine
- Daka
Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan sabon album din na Mr442 wanda yafitar a wannan shekara ta 2022.
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.