Hausa Videos
IZZAR SO EPISODE 53 ORIGINAL

Sponsored Links
Har kullum kowa yasani babu wata tasha a youtube da take dora series film din nan mai dogon zango wato IZZAR SO illa wannan tashar da aka sani mai suna BAKORI TV.
Hakana wannan satin ma wannan tasha mai albarka zata kara sakin cigaban wannan shirin wato IZZAR SO EPISODE 53 ORIGINAL.
Hakane yasa muke sanarwa da duk wani wanda yake kallon wannan shiri yau karfe 8:00am na dare za’a saki cigaban wannan shiri 11 July, 2021.
Watch Now