Hausa Videos
Dan Gwamna – Season 2 Episodes 26

Sponsored Links
Dan Gwamna – Season 2 Episodes 26
NASIBI TV yasaki Series Film din nan nasa mai suna “Dan Gwamna” yayi kyau sosai yazo da salo mai ban sha’awa kubiyo domin ganin yadda zata kaya Mungode.
Film ne Akayi shi akan wani matashi da yazamto makaryaci wanda yake Yaudara mata da Soyayya ya karbe musu Kudade su yazo da salo mai ban sha’awa kubiyo domin ganin yadda zata kaya Mungode.
Watch Now
Kasance da HausaDroP.Com domin kawo muku sabbin wokoki da labarai domin nishadantar daku mungode.