Hausa Videos

Labarina Season 4 Episode 13 Kadan Daga Na Ranar juma’a

Sponsored Links

Daraktan labarina malam aminu saira kamar yadda ya saba yana fitar da kadan daga cikin shirin zai da gabata nan daga na shirin labarina inda kuma ko a wannan karo ya cigaba da a cikin zango na hudu.

Labarina shiri ne da yake da chakwakiya sosai a cikinsa wanda duk mai kallon shirin yana mamakin irin yadda sumayya ta cire tsoro ta maresa wanda shima kansa yayi mamaki karshen zango na hudu.

To yau mun zo muku da tsokacin daga cikin kashi na 4 daga cikin zango na hudu da zaku iya kallo kai tsaye daga tashar youtube ta mai bada umurnin shirin aminu saira.

Wannan zango akwai chakwakiya sosai a cikinsa domin kuwa irin yadda ake taɓar saka tsakanin masoya a cikin shirin.

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button