Album/EP
Nura M Inuwa – Soyayya (Full Album) 2015
Sponsored Links
Nura M Inuwa – Soyayya (Full Album) 2015
Fitaccen mawakin soyayya wanda akafi sani da Nura M Inuwa ya saki wani sabon album dinsa mai taken suna “Soyayya Ep” Na Shekarar 2015. Wannan mawaki dama kowa yasani yayi fice wajen yin wakokin soyayya.
Natabbata wannan album mai suna Soyayya Ep zai nishadantar da masoya wannan mawaki mai suna Nura M Inuwa kuma wannan album yana dauke da wakoki har guda 16 sune kamar haka:
- Mai Sauraro Jingle
- Yar Amana
- Soyayya
- Jira
- Dama
- Zeenat
- Ameera
- Gaskiya Tafi Kobo
- Basaja
- Hauwa’u
- Kai Amarya
- Nagane Duniya
- Babban Gida
- Sirrin Kishiya
- Kalmar So
- Ki Hakuri Jingle
Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna Soyayya Ep wanda wannan mawaki na masana’antar Kannywood wato Nura M Inuwa ya saki a wannan shekara ta 2015.
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.