Hausa Videos
[VIDEO]: LAMBA Ft. Adam A Zango & FANDY
Sponsored Links
Kamar yanda kowa yasani Film din LAMBA wani film wanda jama’a suke kwadayin ganinsa, Saboda shi wannan film ya hada jaruman kannywood da dama kai har ma da mawaka.
Wanda yanzu haka babbar tashar nan dake a youtube channel mai suna Maishadda Global Resources ta kara sakin daya daga cikin wakokin film din LAMBA.
LAMBA Ft. Adam A Zango & FANDY – Official Video 2022
LAMBA Ft. Adam A Zango & FANDY – Mp4 Download
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.