Hausa Videos
[Video]: Ali Jita – Na Janje
Sponsored Links
Fitaccen mawakin nan na masana’antar kannywood wanda akafi sani da Ali Jita ya saki bidiyon wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Na Janje” wadda kwanan nan yasaki Audio dinta.
Wanda a yanzu haka zamu ajiye muku bidiyon wannan waka mai suna Na Janje a kasan wannan rubutun.
Watch Now
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.