Hausa Songs
Umar M Shareef – Yaushe Zaki Dawo
Sponsored Links
Umar M Shareef – Yaushe Zaki Dawo (Official Audio) 2017
Mawaki Umar M Shareef ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Yaushe Zaki Dawo” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Masoya Ep” na shekara ta 2017.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Umar M Shareef – Yaushe Zaki Dawo Mp3 Download dake kasan wannan rubutun domin sauke wakar acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.