Album/EP
Umar M Shareef – Ni Da Ke (Full Album) 2018
Sponsored Links
Fitaccen mawakin masana’antar kannywood mai yin wakokin soyayya wato Umar M Shareef ya saki wani sabon album dinsa mai suna “Ni Da ke” na shekarar 2018.
Akwai wakoki har guda 18 acikin wannan sabon album mai suna Ni Da Ke sun hada da:
- Bani Canzawa
- Har Abada
- Yarda
- Kina Nesa
- Ni Da Ke
- Asiya
- Asma U
- Bude Cikin Zuciya
- Ta Kamani
- Bazan Rayu
- Idan Kikace Nine
- Majoon
- So Mai Sonka
- Koko
- Nazari
- Share Hawaye
- Barauniya
- Tafiya Ta
Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan sabon album mai suna “Ni Da Ke” wanda Umar M Shareef ya saka a wannan shekara ta 2022.
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa kai har ma dana naija music dan samun nishadi a rayuwa.