Hausa Videos
Salim Smart – Hakkin So (Official Video By Rakayya Moussa) Playback by Shamsiyya Sadi

Sponsored Links
Salim Smart ya saki bidiyon wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Hakkin So.” Wadda a kwanakin baya mun kawo muku Audio din ita wannan waka.
Wanda a yanzu haka zaku iya kallon bidiyon wannan waka mai suna Hakkin So a kasan wannan rubutun.
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa da kuma murmusawa.