Hausa Videos
Matar Mutum Biyu -Season 1 Episodes 10
Sponsored Links
Matar Mutum Biyu -Season 1 Episodes 10
Kahutu Entertainment – yasaki Series Film din nan nasa mai suna “Matar Mutum Biyu” yayi kyau sosai yazo da salo mai ban sha’awa kubiyo domin ganin yadda zata kaya Mungode.
Film ne wanda yazo da labari mai rikicin gaske wanda matar take Auren Maza har guda biyu ba tare da kowa yasan tana da Auren ba Kubiyo mu, mu kalla tare da ku Mungode.
Watch Now
Kasance da HausaDroP.Com domin kawo muku sabbin wokoki da labarai domin nishadantar daku mungode.