Hausa Videos
Larabeey – Jijjiga Ft. Adam A. Zango [Audio + Video]
Sponsored Links
Larabeey yasaki bidiyon wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Jijjiga.” Wanda yayi featuring din wakar shine Adam A. Zango wannan waka tayi dadi sosai gaskiya zanso masoya wadannan fitattun mawaka su kalli bidiyon wannan waka.
Zaku iya sauraran wannan waka ko kuma kudannan Larabeey – Jijjiga Ft. Adam A Zango Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarku ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Larabeey – Jijjiga Ft. Adam A Zango Mp3 Download
Watch Now
Kukasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.