Education
Kano State Polytechnic Ta Bude Online Application 2021

Sponsored Links
Hukumar makarantar kano State Polytechnics ta fara sayarda form na shekarar karatu ta 2021/2022
Hukumar ta kano Poly ta bude online Application din a fannonin karatu da dama wadanda suka hadar da bangaren kimiya da fasaha, kasuwanci da makatansu. Gamayyar makarantun nada makarantu guda a karkashinta kamar haka:
- School of technology kano
- School of management studies kano
- School of Rural Technology and Entrepreneurship Development
- School of Environmental Studies
- School of general Studies
Yadda zakayi apply na daya daga cikin wadannan makarantu
- za’a ziyarci website na kano state polytechnics: https://portal.kanopoly.edu.ng/full-time-application
- Bayan an shiga cikin website din sai a danna “APPLY”
- Sai ayi creating account ta hanyar sanya bayananka da kuma abinda kakeson karantawa dadai sauransu
- Sai a danna “Create Account” domin cigaba da registration