Album/EP
Gidan Sarauta Ep (Full Album) 2023
Sponsored Links
Download Gidan Sarauta Ep Album 2023
Kamfanin nan na Maishadda Global Resources ya kara sakar muku zafafan wakokin soyayya a wani album mai suna “Gidan Sarauta Ep Album” na wannan shekara ta 2023 wanda ya hada jaruman masana’antar kannywood irin su Umar M Shareef, Abdul D One, Nura M Inuwa, Sadi Sidi Sharifai.
Kuma wannan album mai suna “Gidan Sarauta Ep” yana dauke da wakoki har guda 6 wanda sune kamar haka:
TRACKLIST
Wadannan sune iya wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Gidan Sarauta Ep Album” wanda kamfanin Maishadda Global Resources ya saki na wannan shekara ta 2023.
Kasance HausaDrop.com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran kannywood dan samun nishadi a rayuwa.