Education
BUK SCREENING EXERCISE FOR 2021/2022 ACADEMIC SESSION
Sponsored Links
Hukumar jami’ar Bayero University Kano ta fara Online Screening a yau 7th July, 2021 ga sabbin daliban da suka cike wannan jama’a.
Jami’ar ta sanarda cewar wannan shekarar bazatayi Physical screening kamar yadda ta sabayi ba, hakan ya zama wata gagarimar cigaba da jami’ar ta samu.
Jami’ar na umartar dalibai dasu ziyarci wannan shafi domin karanta cikakkun ka’idoji da sharuda na wannan screening exercise: https://www.buk.edu.ng/?q=node/350