Hausa Videos
Auta Waziri – Matan Arewa (Official Video) 2021
Sponsored Links
Matashin mawakin nan na kannywood wanda akafi sani da Auta Waziri wanda a kwanakin baya yasaki sabon album dinsa mai suna “Wayasan Gobe“.
Mutane da dama sunji dadin album dinsa saboda a wakokin nasa babu wadda ba tayi dadi ba. wanda a yanzu haka yadauki daya daga cikin wakokin sabon album din nasa yayi mata video ana kiran sunan wakar da “Matan Arewa“.










![Larabeey - Jijjiga Ft. Adam A. Zango [Audio + Video] Larabeey - Jijjiga Ft. Adam A. Zango](/wp-content/uploads/2022/01/Larabeey-Jijjiga-Ft.-Adam-A.-Zango-390x220.jpg)


