Hausa Videos
Auta Mg Boy – Ummi
Sponsored Links
Auta Mg Boy ya saki bidiyon wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Ummi.” Natabba duk wani masoyin wannan mawaki idan ya kalli bidiyon wannan waka zaikara tabbatar da Auta Mg Boy ya iya wakokin soyayya.
Watch Now
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa da kuma murmusawa.