Album/EP

Auta Waziri – KEWA Ep (Full Tracks) 2023

Sponsored Links

Auta Waziri – KEWA Ep (Full Tracks) 2023

Fitaccen mawakin hausa wanda ya shahara wajen yin wakokin soyayya wato Auta Waziri ya saki wani sabon album dinsa mai suna “KEWA Ep” na wannan shekara ta 2023.

Kuma wannan album mai suna “KEWA Ep” yana dauke da wakoki har guda 11 duk acikin wadannan wakokin babu ta banza dan sunyi dadi, wanda sune kamar haka:

Related Articles

Track List:

  1. Kalmar Rabuwa
  2. Yar Uwa
  3. Nabaki So
  4. Kewa
  5. Mene So
  6. Kishi Ne
  7. Kidan Amarya
  8. Heart Desire
  9. Hajiya Ta
  10. Dare Guda
  11. Nasoki

Kasance da HausaDrop.com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button