Adam A Zango – Zance ya kare Ft Tumba Gwaska (Audio & Video)
Adam A Zango yakara sakin sabuwar wakarsa mai taken suna “Zance ya kare” dashi masoyiyarsa Tumba Gwaska, wanda a kwanakin baya dama sun saki wata sabuwar waka mai suna Munyi Kama wanda yanzu hakane yakara nunawa masoya wannan mawaki dagaske Adam A Zango yake son Tumba Gwaska.
Yanzu haka zaka iya Download na Audio din wannan waka ko kuma Video na wannan waka kasance da HausaDrop.Com domin farin cikin da kuma samun nishadi a kowane irin lokaci, idan kanaso kadinga samun sabbin wakokin hausa ko naija music zaka iya danna alamar kararrawa.
Adam A Zango – Zance ya kare Ft Tumba Gwaska
Adam A Zango – Zance ya kare Ft Tumba Gwaska
Idan kuma da wata tambaya zaku iya ajiye mana comments a kasan wannan video idan ma kuna da wata shawara da zaku iya bamu duk zaku iya ajiye mana comments.